Littafi Kyauta Ga Daliban da Zasu Zana Jarrabawar Jamb 2019

Home Exam's Littafi Kyauta Ga Daliban da Zasu Zana Jarrabawar Jamb 2019
Littafi Kyauta Ga Daliban da Zasu Zana Jarrabawar Jamb 2019

Littafi Kyauta Ga Daliban da Zasu Zana Jarrabawar Jamb 2019

Acikin wannan littafin nayi bayanin abubuwa da dama tun daga tarihin jarrabawar, abubuwan da dalibi yakamata ya sani game da ita, abubuwan da zaiyi kafin da kuma ranar jarrabawa da yadda zai fara jarrabawar da kuma yadda za’a kammalata cikin nasara cikin harshen hausa.

 

Nayi wannan littafi domin ‘yan uwana dalibai kaima ina rokon gudummuwarka/ki ta hanyar yin sharing domin saura su amfana.

Shiga Nan Domin Yin Downloading din Littafin akan Wayarka

 

Mungode.

Rubutuka Masu Alaka:

Yadda Zaka Samu Maki 270+ a Jarrabawar Jamb 2019

Duba Ranar da Za’a Rufe Register Jamb 2019

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!