Jamb Ta Sanar Da Ranar Da Za’a Rufe Register Bana Da Kuma Ranar Da Za’a Fara Jarrabawar

Home JAMB Jamb Ta Sanar Da Ranar Da Za’a Rufe Register Bana Da Kuma Ranar Da Za’a Fara Jarrabawar
Jamb Ta Sanar Da Ranar Da Za’a Rufe Register Bana Da Kuma Ranar Da Za’a Fara Jarrabawar

Jamb Ta Sanar Da Ranar Da Za’a Rufe Register Bana Da Kuma Ranar Da Za’a Fara Jarrabawar

 

Hukumar shirya jarrabawar share fagen shiga jami’a ta Jamb ta sanar da cewa za’a fara register jarrabawar ta wannan shekarar a ranar 10, January, 2019 za kuma  a rufe ranar 21st February 2019.

Rubutuka Masu Alaka:

Yadda Zaka Bude Jamb Profile 2019/2020

Menene Banbancin UTME, Jamb da Post UTME

Yaushe Za’a Fara Jarrabawar Jamb 2019?

Za’a fara jarrabawar Jamb ranar 28th, February, 2019 sai dai akwai yiwuwar Jarrabawar Jamb ta bana ta samu tasgaro duba da yadda tayi kacibis da babba zaben kasa an shekara ta 2019.

 

Allah ya kyauta.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!