Yadda Daliban Jami’ar Dan Fodio Sokoto Zasu Nemi Aikin Zabe (INEC) 2019

Home Federal Universities Yadda Daliban Jami’ar Dan Fodio Sokoto Zasu Nemi Aikin Zabe (INEC) 2019
Yadda Daliban Jami’ar Dan Fodio Sokoto Zasu Nemi Aikin Zabe (INEC) 2019

Yadda Daliban Jami’ar Dan Fodio Sokoto Zasu Nemi Aikin Zabe (INEC) 2019

Jami’ar Usman Dan Fodio dake Sokoto tana sanar da daliban jami’ar cewa ga duk mai sha’awar aikin hukumar zabe INEC na zaben wannan shekarar ta 2019 da ya hallara ranar Litinin 7, January 2019 a Centre for Islamic Studies dake City Campus tare da ID Card dinsa na makaranta da Admission Letter.

Mun samu sanarwa daga:-
Sahabi Bello.
Administrative Secretary
Student Affairs Division.

 

Rubutuka Masu Alaka:

Yadda Daliban BUK Zasu Nemi Aikin INEC 2019

Kayi Register Yanzu Sabon Tsarin P-Yes Daga Gwamnatin Tarayya

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!