Yadda Daliban BUK Zasu Nemi Aikin Zabe INEC 2019

Home BUK Yadda Daliban BUK Zasu Nemi Aikin Zabe INEC 2019
Yadda Daliban BUK Zasu Nemi Aikin Zabe INEC 2019

Yadda Daliban BUK Zasu Nemi Aikin Zabe INEC 2019

Shugaban kungiyar dalibai ta kasa reshen jami’ar Bayero dake Kano yana sanar da dalibai ‘yan Jami’ar cewa ga duk wanda yake da sha’awar yin aikin zabe na shekarar 2019 da suje ofishin al’amuran dalibai na Jami’ar Bayero Ranar Litinin 31, December, 2018 domin karbar foam da zasu cike.

Ana bukatar dalibi yaje da ID Card dinsa.

Hukumar Zabe mai zaman kanta ta kasa zata debi ma’aikata na wucin gadi kimanin Dubu Arba’in Da Shida 46,000 domin gudanar da zaben w
2019.

Allah ya bada sa’a.

Sanarwa daga shuwagaban kungiyar dalibai na Jami’ar.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!