[Kayi Download Yanzu] Sunaye Wuraren Da Jamb Ta Amince Dalibai Suyi Register A Wurinsu

Home JAMB [Kayi Download Yanzu] Sunaye Wuraren Da Jamb Ta Amince Dalibai Suyi Register A Wurinsu
[Kayi Download Yanzu] Sunaye Wuraren Da Jamb Ta Amince Dalibai Suyi Register A Wurinsu

Sunaye Wuraren Da Jamb Ta Amince Dalibai Suyi Register A Wurinsu

Kamar yadda kuka sani a bana hukumar Jamb ta bada sanarwar kin amincewa da Cafe suyi wa dalibai register jarrabawar.

Hukumar tace iya cibiyoyin da ta amince dasu ne kadai ya halatta dalibi yayi register, kuma tayi hakanne domin kaucewa samun matsaloli wajen yin jarrabawa.

 

“Muna da cibiyoyi 718 da muka amince dasu suyi register Jamb, don haka kada wani dalibi yaje wani shagunan Computer da sunan ayi masa register, saboda muna samun matsaloli dasu a baya da kuma karin farshin kudin jarabawar” inji shugaban hukumar Jmab Prof.Oloyede.

 

YADDA ZAKA DUBA WURAREN DA JAMB TA AMINCE DASU

Shiga Nan Domin Yin Downloading Din List Din Wuraren

 

Rubutuka Masu Alaka:

DALILIN DA YASA DALIBI ZAICI JAMB AMMAN YA RASA SAMUN ADMISSION

YADDA ZAKA BUDE JAMB PROFILE 2019

MATSALOLIN DA AKE FUSKANTA WAJEN YIN REGISTER JAMB

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!