Yadda Zaka Tantance Sannan Ka Karbi Katin Zabenka (Kowa Da Kowa)

Home Government Issues Yadda Zaka Tantance Sannan Ka Karbi Katin Zabenka (Kowa Da Kowa)
Yadda Zaka Tantance Sannan Ka Karbi Katin Zabenka (Kowa Da Kowa)

Yadda Zaka Tantance Sannan Ka Karbi Katin Zabenka (Kowa Da Kowa)

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta saki katin zabe na wadanda sukayi a bana da kuma wadanda aka yi musu gyara a nasu.

Yadda zaka duba katin zabenka domin ganin inda zaka karba:
1. Ka shiga wannan adireshin Ji
2. Kayi searching naka da temporary din da kake dashi
3. Zaka ga naka da inda zaka karaba.
4. Idan kaga naka zakayi printing takardar ko screenshot ka tafi dashi Inda zaka karbi katinka.

Ga Wanda Yayi Katin Zabe Shima Yana Da Kyau Ya Shiga Ya Tantance Nasa Domin Idan Kana Da Katin Zabe Kuma Kayi Wannan Searching Din Online Baka Ga Naka Ba To Babu Kai Babu Yin Zabe

Allah ya bada sa’a.

Basheer Sharfadi
Social Media Strategist.
December, 2018.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!