[Kayi Applying Yanzu] Hukumar UNICEF Tana Neman Ma’aikata A Nigeria

Home Jobs [Kayi Applying Yanzu] Hukumar UNICEF Tana Neman Ma’aikata A Nigeria
[Kayi Applying Yanzu] Hukumar UNICEF Tana Neman Ma’aikata A Nigeria

[Kayi Applying Yanzu] Hukumar UNICEF Tana Neman Ma’aikata A Nigeria

Hukumar lura da kananan yara ta duniya UNICEF wadda ke ayyukan jin kai da ceto ga rayuwar yara kanana, wadda a yanzu haka tana aiki a kasashe 190 na duniya tana neman ma’aikata a nan Nigeria.

Ma’aikatan da take nema sun hada da:

1. Education Sector Coordinator
*Wuri: Jihar Borno
*Ranar Rufewa: 7, January, 2019.

2. Nutrition Sector Coordinator
*Wuri: Jihar Borno
*Ranar Rufewa: 7, January, 2019.

3. WASH Officer
*Wuri: Abuja
*Ranar Rufewa: 24, December, 2018.

4. Senior Information Communications Technology Associate
*Wuri: Jihar Borno
*Ranar Rufewa: 24, December, 2018.

5. Programme Manager (Polio)
*Wuri: Borno
*Ranar Rufewa: 2nd, January, 2019.

6. Child Protection Cluster Coordinator
*Wuri: Jihar Borno
*Ranar Rufewa: 23, December, 2018.

7. WASH Cluster Coordinator
*Wuri: Jihar Borno
*Ranar Rufewa: 6, January 2018.

8. HACT Consultant
*Wuri: Ba’a fitar ba.
*Ranar Rufewa: 20, December 2018.

9. Deputy Representative, Operations
*Wuri: Abuja
*Ranar Rufewa: 19, December 2018.

Domin yin register sai ka shiga wannan adireshin nasu:- https://www.unicef.org/about/employ/

Allah ya bada sa’a.

Basheer Sharfadi
Social Media Strategist.
December, 2018.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!