[Ka Shiga Ka Karanta] Jamb Ta Fitar Da Ranar Da Za’a Fara Register Jamb 2019

Home JAMB [Ka Shiga Ka Karanta] Jamb Ta Fitar Da Ranar Da Za’a Fara Register Jamb 2019
[Ka Shiga Ka Karanta] Jamb Ta Fitar Da Ranar Da Za’a Fara Register Jamb 2019

[Ka Shiga Ka Karanta] Jamb Ta Fitar Da Ranar Da Za’a Fara Register Jamb 2019

Hukumar shirya Jarrabawar shiga makarantar gaba da Sakandire ta Jamb ta sanar da ranar da za’a fara register Jarrabawar ta wannan shekara.

Yana Da Kyau Na Karanta Wannan:

Yadda Zaka Bude Jamb Profile 2019

Yadda Zaka Samu Maki 270 Zuwa Sama A Jamb

Abinda Ya Sa Mutum Zaici Jamb Da Post UTME Amman Ya Kasa Samun Admission

Meye Banbancin Jamb, UTME Da Post UTME?

A wata sanarwa da shugaban hukumar Jamb din ya bayar a yau Alhamis jim kadan bayan kammala taro na musamman da jami’an hukumar ya bayyana cewa za’a fara register Jarrabawar a ranar 11 Ga watan January na shekara Mai kamawa 2019.

A wannan shekarar dai jamb ta sanar a baya cewa za’a fara register a karshen watan October da ya gabata, sai dai hakan bai samu ba.

Allah ya bada sa’a.

Basheer Sharfadi
Social Media Strategist.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!