[Kayi Register Yanzu] Taron Bunkasa Harshen Hausa Ta Internet

Home Event [Kayi Register Yanzu] Taron Bunkasa Harshen Hausa Ta Internet
[Kayi Register Yanzu] Taron Bunkasa Harshen Hausa Ta Internet

Gangamin Bunkasa Harshen Hausa A Internet

Taron horaswa ne da cibiyar bincike da wayar da kan al’umma akan internet ta Sharfadi.com ta shirya domin ganin harshen Hausa a internet.

Manufar Taron:
Domin ganin an tattara bayanai cikin harshen Hausa a internet ta yadda nan gaba da zarar ka nemi wani abu a internet to zaka sameshi cikin harshen Hausa.
Saboda Matasan Hausawa dake da kwazo a shafukan Internet su samu hanyar samun kudi ta internet.
Domin kawar da tunanin matasanmu daga amfani da social media ta hanyar zage-zage da cin zarafin juna.

Ribar Da Mutum Zai Samu A Taron:
Bunkasa Harshen Hausa a internet.
Duk wanda ya halarci taron zai mallaki shafin Internet da zai cigaba da gudanar dashi da kansa.
Za’a koyar da yadda ake sarrafa shafukan internet da yadda ake samun kudi tasu.
Yadda Mutum zaiyi amfani da tsarin wajen samun N109,000 a kowane wata.
Shiga cikin jerin marubutan Internet (Blogger).

Abubuwan Da Mutum Yake Bukata Kafin Samun Damar Shiga Taron:
Ka tanadi Email da lambar waya me aiki.
Ya zama kana amfani da WhatsApp
Mutum ya zama ya iya amfani da shafukan Social Media, Facebook, WhatsApp da sauran shafukan internet.
Dole ka tanadi Network (Data) Mai kyau.
Dole ka samu waje kebabbe da babu wanda zai ta kura maka a lokacin gabatar da taron.
Ka hakura da daga waya a lokacin taron.
Akwai Assignment da za’a bayar kuma ana bukatar mutum yayi su cikin gaggawa.
Ka tanadi littafi da kuma abin rubutu.
Ka tanadi N1,000 wadda da ita ce za kayi amfani za’a nuna maka yadda zaka mallaki site da kanka ta internet.

Yadda Ake Yin Register Wannan Taron Shine:
Kudin Yin Register: N500 Kacal.

Shiga Nan Domin Yin Register

Idan ba zaka iya biyan kudin ta Online Payment ba to zaka iya biya ta hanyar Bank Transfer zuwa ga wannan account din:

Account Number: 2107251279
Account Name: Bashir Sani Abubakar
Bank Name: UBA Bank.

Note:
N500 shine zaka tura na Registration 1,000 kuma zaka barta a wajenka za’a koya maka yadda zaka yi da ita in an fara taron.
Bayan kayi register sai ka jira sakon da za’a tura maka ta email dauke da lamba da za’a baka.
Wanda yayi Bank Transfer to sai ya rubuta account Number da sunan Account da kuma na banki ya aika mana ta email a info@sharfadi.com ko ta WhatsApp: 09035830253 shima zamu aika masa da sako ta email ba da jimawa ba.
Da wanda yayi register da wanda yayi Bank Transfer duka zasu cigaba da bibiyar email dinsu saboda sakonni da za’a dinga aika musu.

Adadin Mutanen Da Ake Bukata: Mutane 100 Kacal

Wurin Taro: Online za’a aikawa da kowa yadda zai shiga dakin taron kafin ranar taron.
Lokacin Taro: Za’a fara kwanakin kadan bayan kammala register wato dai cikin wannan watan na December.

Mungode.
Basheer Sharfadi
CEO Sharfadi.com

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!