[Shawara] Yadda Jamb Zata Magance Matsalar Yin Karatu Da Takardun Karya A Nigeria

Home JAMB [Shawara] Yadda Jamb Zata Magance Matsalar Yin Karatu Da Takardun Karya A Nigeria
[Shawara] Yadda Jamb Zata Magance Matsalar Yin Karatu Da Takardun Karya A Nigeria

[Shawara] Yadda Jamb Zata Magance Matsalar Yin Karatu Da Takardun Karya A Nigeria

Yadda Zaka Bude Jamb Profile 2019

Sau tari ana samun dalibai su samu shiga jami’a amman da takardun sakamakon sakandire na karya, wasu sai sun fara a korosu wasu ma sai sunyi nisa, wannan ba bakon abu bane a Nigeria.

Shin ko menene yake jawo hakan?

Rashin kwakwkwaran tantance takardun dalibi, da kuma ha’inci da wasu ma’aikatan keyi ta yadda mutum zai fara karatu da takardun karya daga baya kuma sai yaje yayi jarrabawar sannan azo a hada baki da gurbatattun ma’aikata a saka sabuwar jarabawar tasa.

Akwai wanda sai da yaje neman Masters sannan aka nemi ya kawo Scratch Card domin a duba jarabawarsa sai a aka gano ta karya ce, shin ko ta yaya yayi Degree?

Yadda Ake Duba Sakamakon Jarrabawar Jamb

Yadda Za’a Fara Jarrabawar Jamb 2019

Kuma ta yaya za’a magance shi?

Yadda za’a magance wannan matsalar shine Jamb ta sanya cewa idan mutum zai saka result dinsa a portal dinsu to ba manually zai saka ba, ace mutum ya saka Exam Number dinsa ita Jamb ta bincika database mna WAEC/NECO ta dauko sakamakon shikenan an magance matsalar.

Allah ya bada sa’a.

Basheer Sharfadi

Social Media Startegist.

10-12-2018.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!