[Karanta Yanzu] Menene Ban-bancin UTME, JAMB, da Post UTME?

Home JAMB [Karanta Yanzu] Menene Ban-bancin UTME, JAMB, da Post UTME?
[Karanta Yanzu] Menene Ban-bancin UTME, JAMB, da Post UTME?

[Karanta Yanzu] Menene Ban-bancin UTME, JAMB, da Post UTME?

Da yawa mutane kan rikirkice akan shin wadannan abubuwa guda uku 3 UTME, Jamb da kuma Post UTME to inshaAllah a yau zamuyi bayani akanta.

  1. Jamb (Joint Admission and Matriculation Board) ita hukuma ce da take shirya jarrabawa, daga cikin ayyukan da hukumar ta keyi sun hada da:
  1. Jarrabawar UTME (Unified Tertiary Matriculation Examination) itace jarabawar da muke yin kuskure muna kiranta da JAMB, ita jarrabawace ga wanda ke neman shiga makarantun gaba da Secondary keyi domin auna fahimta ta yadda za’a duba kowa zuwa inda ya can-canta, jami’o’I da kwalejoji.
  1. DE (Direct Entry) ita register ce ko muce kamar dorm mutum zai cike wanda Jamb ke tsarawa domin masu neman Admission a Level 200 a Jami’a bayan sun kammala IJMB, DIPLOMA, ko NCE da sauransu.
  1. Abu na uku da Jamb take yi shine wanda ta fara yi kwanannan wato jarrabawar daukar aiki a police, ana sa ran jamb zata zamo hukumar da zata dinga shirya jarabawa a dukkan wani aiki da yake bukatar sai an yiwa mutum jarabawa kafin farawa.
  1. Sai Post UTME ita kuma ba hukumar Jamb ce take shiryawa ba, makaranta ce take tsarawa ga daliban da suka ci jarabawar UTME (wadda hukumar jamb tayi).

Rubutuka Masu Alaka:

Yaushe Za’a Fara Register Jamb 2019?

Me Yakamata Kayi Kafin Ranar Jamb?

Allah Ya taimaka.

Basheer Sharfadi

Social Media Strategist.

10-12-2018.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!