[Karanta Yanzu] Ka San Cewa Laifine Mutum Ya Zana Jarrabawar WAEC/NECO Sau Biyu?

Home NECO [Karanta Yanzu] Ka San Cewa Laifine Mutum Ya Zana Jarrabawar WAEC/NECO Sau Biyu?
[Karanta Yanzu] Ka San Cewa Laifine Mutum Ya Zana Jarrabawar WAEC/NECO Sau Biyu?

[Karanta Yanzu] Ka San Cewa Laifine Mutum Ya Zana Jarrabawar WAEC/NECO Sau Biyu?

Idan mutum ya zana Jarrabawar WAEC/NECO ta MAY/JUNE a makarantarsa ta Secodary ya karbi Certificate da Testimonial na kammala Secondary koda kuwa baici WAEC/NECO din ba.

Idan mutum baici Jarrabawar ba sai yaje ya nemi Private WAEC/NECO wadda ake yi NOV/DEC, domin itace aka ware domin wadanda suka samu matsala a jarabawar suke son gyarawa.

Idan kuma mutum yaje ya koma wata makarantar Secondary din ya sake zana jarrabawar to ya aikata laifi domin shi ba dalibin Secondary bane a wannan lokacin, ka shiga hakkin wasu.

Irin wannan shine ya faru wannan shekarar da Senator Adeleke da ya nemi takarar Gwamnan jihar Osun inda aka bankado wannan batun cewa laifi ne domin ya zana jarrabawar WAEC ta farko yana karamin yaro dan Secondary daya kuma ya zana ta yana dan Shekara 50, Kenan yayi kutse cikin ‘ya’yansa cewar shi dan Secondary ne bayan shi bad an Secondary bane.

Allah ya bada sa’a.

Basheer Sharfadi

Social Media Startegist.

10-12-2018.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!