NYSC: {Abinda Yasa Wasu Daliban Basu Ga Sunansu A Matrication List Ba}

Home JAMB NYSC: {Abinda Yasa Wasu Daliban Basu Ga Sunansu A Matrication List Ba}
NYSC: {Abinda Yasa Wasu Daliban Basu Ga Sunansu A Matrication List Ba}

NYSC: {Abinda Yasa Wasu Daliban Basu Ga Sunansu A Matrication List Ba}

Da yawa daliban dake shirin tafiya bautar kasa a wannan shekarar basu tafi ba har yanzu saboda rashin ganin sunansu a matriculation list da basu yi ba.

Abinda Yakamata Ka Sani Shine Babu NYSC Ga Duk Dalibin Da Baiga Sunansa A Matrication List Ba.

Shin Ko Menene Yasa Wasu Basu Ga Sunansu Ba?

A shekarar 2015 Jamb ta canja salo wanda in za’a yita dole sai an bude Jamb Profile, to wadanda sukayi Jamb daga shekarar 2014 zuwa sama su a lokacin ba’a bude Jamb Profile, to yanzu wadannan daliban ne zasu tafi bautar kasa, ita kuma bautar kasa dalibi bashi da damar tafiya har sai ya ga sunansa a Matriculation List wanda shi kuma dalibi ba zai taba ganin sunansa ba har sai in yana da Jamb Profile.

Wannan shine dalilin don haka duk dalibin da baiga sunansa ba to ga matakan da zaibi.

1. Zaka bude Jamb Profile.
Ka Duba Nan: Yadda Ake Bude Jamb Profile

Yadda Zaka Duba Sunanka A Matriculation List:
1. Ka shiga https://jamb.org.ng/efacility/checkmatriculationlist
2. Sai ka saka registration lambarka ta jamb.
a. Idan kana cikin Matriculation List zai fada maka.
b. Idan baka ciki zai fada maka cewa baka ciki saboda abu daya daga cikin wadannan abubuwan.
1. Ko baka da jamb profile.
2. Ko kuma bakayi printing admission letter dinka ba.
3. Ko Baka yi printing result dinka ba.
4. Ko kuma duk gabaki daya.

To dole sai kaje kayo.

Sannan idan makarantar da ka saka a Jamb daban da makarantar da kayi to sai kaje Academic Office na makarantarku sannan ka tafi Jamb Office ana biyan wajen N10,000 domin gyarawa.

Idan ka magance wannan matsalar to kana saka lambar wayarka zaka ga sunanka ya fito nan take.

Rubutuka Masu Alaka:

Yaushe Za’a Fara Jamb 2019?

Yadda Zaka Samu Maki 270 A Jamb

Yadda Zaka Cire Slip Dinka Na Jamb

Yadda Za’a Fara Jarabarwar Jamb

Yadda Ake Duba Sakamakon Jarabarwar Jamb

Wannan matsalar ta saka wasu basu tafi NYSC a lokacin da yakamata su tafi ba don Allah kayi kokarin sanarwar ‘yan uwa.

Mungode.

Basheer Sharfadi
Social Media Strategist

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!