Google Sarkine: {Google Ya Kaddamar Da Sabbin Darusan Karatu A Internet Kyauta Ga Mai Bukata}

Home Sharfadi.com Google Sarkine: {Google Ya Kaddamar Da Sabbin Darusan Karatu A Internet Kyauta Ga Mai Bukata}
Google Sarkine: {Google Ya Kaddamar Da Sabbin Darusan Karatu A Internet Kyauta Ga Mai Bukata}

Google Sarkine: {Google Ya Kaddamar Da Sabbin Darusan Karatu A Internet Kyauta Ga Mai Bukata}

Kamfanin Google wanda a hausance ake kira damatambayi baya ya sake kaddamar da sabbin darusa kyauta domin bukata karkashintsarinnan na Google Digital Skills wanda ya jima yana yi domin amfanaral’umma.

Kamfanin Google yayi hadin gwiwa da Future Learn, The Open University, Open Class Room, Goodwill Community Foundation domin sabinta wannan tsari na karantarwa ga al’ummar ta yanar gizo, sabbin darusan da google kaddamar sune:

  1. Learn techniques for publicspeaking
  2. Communicate your ideasthrough storytelling and design 
  3. Business communications
  4. Effective networking

Shiga Nan Domin fara karatu a google din.

Allah ya bada sa’a amin.

Basheer Sharfadi

Social Media Strategist.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!