Ka Duba Yanzu: {Ga Dama Ta Samu Ga Daliban Da Basu Samu Admission Ba A Wannan Shekara}

Home News Ka Duba Yanzu: {Ga Dama Ta Samu Ga Daliban Da Basu Samu Admission Ba A Wannan Shekara}
Ka Duba Yanzu: {Ga Dama Ta Samu Ga Daliban Da Basu Samu Admission Ba A Wannan Shekara}

SAKONE DA WANI DAN UWA MAI KISHIN DALIBAI YA AIKO MANA:

 

Wani abu da ya kamata mutane su sani shine Garin BIU shine gari wanda yafi ko ina zaman lafiya a jihar Borno, tun daga lokacin da aka soma Boko Haram a 2009 har zuwa yanzu ba a taba kai hari garin BIU ba.

Kuma an kara tsaro na musamman saboda makarantar Nigerian Army University Biu musamman cikin makarantar sannan kuma hostels a cikin Barrack suke Jamaa idan akwai wanda yake neman admission a wata jamia bai samu ba kuma yana da 180 zuwa sama a jamb nasa to ya yi change of institution zuwa NIGERIAN ARMY UNIVERSITY BIU.

Na samu admission naga mafiya yawan daliban babu ‘yan Kano da sauran jahohin Arewa kuma makarantar sabuwa ce wannan shine karo na farko da aka soma diban dalibai kuma har yanzu suna neman dalibai saboda su samu su cika adadin da suke son diba.
Don karin bayani a shiga website nasu kamar haka :
www.naub.edu.ng

Admission list da suka saki a cikin dalibai 750 mutane 16 ne kadai daga Kano, ni kadai daga Dala L.G.A
kuma har wanda aka bashi admission a wata makarantar zai iya chanjawa zuwa can ba tare da hakan ya shafi admission nasa ba. dan Allah a watsa wannan labati don amfanin matasa.

Don Allah Malam Bashir a gyara wannan sako a watsa shi domin amfanin matasanmu.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!