Za’a Gabatar da Taron Hini Guda Akan Internet da Rayuwar Matasa a garin Zaria

Home News Za’a Gabatar da Taron Hini Guda Akan Internet da Rayuwar Matasa a garin Zaria
Za’a Gabatar da Taron Hini Guda Akan Internet da Rayuwar Matasa a garin Zaria

Kungiyar Samar Da Tsaro Da Zaman Lafiya Ta Garin Zaria.

Ta shirya taron bita na yini guda inda za’a tattauna batutuwa kamar haka:

Makala tallan farko: *Amfanin internet, hanyoyin da ake samun kudi ta internet, Matasa Mu San Kanum*

Mai Gabatarwa: Basheer Sharfadi (Shugaban cibiyar bincike da wayar da kan al’umma akan internet ta Sharfadi.com)
Lokaci: 08:00am

Makala ta biyu:
*Rayuwar Matasa a yau da yadda zasu amfani lokacinsu*

Mai Gabatarwa: Dr. Sulaiman Balarabe (Deputy Provost na kwalejin tarayya FCE dake Zaria)
Lokaci: 11:00am.

*Za’a gabatar da wannan taro kamar haka:*
Ranar Lahadi 16, December, 2018.
A babban dakin taro na makarantar Alhuda-huda dake birnin Zaria.

*Kudin Shiga* N200 Kacal.

Za’a iya samun form din shiga wannan taron a wurare kamar haka:
1. Salisu Digital Photo, Lemu, Zaria City.
2. D.A. Maude Cyber Cafe, adjacent to Dan Sabo Lemo Mosque, Lemu Zaria City.

Domin karin bayani sai a tuntubi lambobin waya kamar haka:
08032989283, 08068156216, 07034848266, 08154766380.

*Mungode!*

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!