Yaushe Za’a Fara Register Jarrabawar Jamb 2019?

Home News Yaushe Za’a Fara Register Jarrabawar Jamb 2019?
Yaushe Za’a Fara Register Jarrabawar Jamb 2019?

Hukumar shirya Jarrabawar shiga makarantun gaba da Sakandire ta jamb ta bayyana cewa ba za’a fara registar Jarrabawar ta shekarar 2019 ba, har sai a watan January mai kamawa.

Jami’in hurda da jama’a na hukumar Dr. Fabian Benjamin shine ya bayyana hakan a yau Talata yayin ganawarsa da manema Labarai yau a birnin Lagos.

Tun a baya dai hukumar ta Jamb itace ta bayyana cewa za’a fara registar jarrabawar a cikin wannan watan na Disamba.

Allah ya kyauta.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!