Kayi Apply Yanzu: VOA HAUSA Na Neman Ma’aikata

Home Recruitments Kayi Apply Yanzu: VOA HAUSA Na Neman Ma’aikata
Kayi Apply Yanzu: VOA HAUSA Na Neman Ma’aikata

*VOA NA NEMAN MA’AIKATA*

Ina masu sha’awar aiki a VOA ga wata dama ta samu ga wadanda suka iya fassara daga harshen Hausa zuwa Turanci ko Turanci zuwa Hausa.

Matasa maza da mata kada ku bari a barku a baya.

Shiga Nan Domin Yin Apply

Na samu wannan sako ga tsohuwar ma’aikaciyar VOA HAUSA Hajiya Halima Djimrau.

Salisu Hassan Webmaster
26.11.2018

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!