Yadda Zaka Zama Jami’in Trader Moni

Home Jobs Yadda Zaka Zama Jami’in Trader Moni
Yadda Zaka Zama Jami’in Trader Moni

*Yadda Zaka Zama Jami’in Trader Moni*

Tun bayan kaddamar da tsarin bada rance na gwamnatin tarayya wato Trader Moni an samu bullar jami’ai na sa kai kuma na Bogi dake zagawa unguwanni da sunan bayar da tallafin Trader Moni, tun a farkon tafiyar munyi kokarin samarwa jama’a hanyar tantance jami’ai ingantattu, to amman a yanzu an samu hanyoyin da mutum zai bi domin yin register a matsayin jami’insu.

*Abubuwan Da Kake Bukata Domin Zama Jami’in Trade Moni*

  1. Ka fahimci yadda tsarin Trader Moni din yake (idan baka da masaniya akai ka ziyarci www.edu.sharfadi.com akwai karin bayani).
  2. Dole ne ka zama dan Nigeria
  3. Zaka nemi jami’an Trader Moni dake yankinka
  4. Idan baka san yadda zaka nemi jami’an yankinka ba ka duba ta wannan link din:

*Abubuwan Da Zasu Sanya Aki Daukarka Matsayin Jami’in Trader Moni:*

  1. Idan kai ba dan Nigeria bane
  2. Idan baka fahimci tsarin ba
  3. Idan akwai jami’an da yawa a yankinka

Duba yadda zaka tuntubi jami’an Trade Moni na yankin ka ta wannan link din: https://www.edu.sharfadi.com/2018/11/13/yadda-zaka-tuntubi-jamian-trader-moni-na-yankinka/

Allah Ya Bada Sa’a.

Basheer Sharfadi

CEO research and awareness forum on internet Sharfadi.com

Email: info@sharfadi.com

WhatsApp: 09035830253

13-11-2018.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!