Yadda Zaka Tuntubi Jami’an Trader Moni Na Yankinka

Home Government Issues Yadda Zaka Tuntubi Jami’an Trader Moni Na Yankinka
Yadda Zaka Tuntubi Jami’an Trader Moni Na Yankinka

*Yadda Zaka Tuntubi Jami’an Trader Moni Na Yankinka*

Tun bayan da gwamnatin tarayya ta kaddamar da tsarin bada rance ga kananan masu sana’a na Trader Moni jama’a da dama ke korafi akansa ta hanyar neman karin haske, sai dai babu wata hanya taka mai-mai da zaka iya samun gamsash-shen bayani.

To a yanzu dai muna iya cewa an farga an kuma samar da tsarin tuntubar jami’ai game da Trader Moni din.

*Yadda Zaka Sami Trader Moni Activation Route Plan*

Yadda zaka samu shine ka ziyarci www.tradermoni.com.ng/route-plans/

*Yadda Zaka Tuntubi Jami’an Trader Moni na Yankinka Shine:*

  1. Ka ziyarci tradermoni.com/zonal-coordinators/
  2. Sai ka zabi yankinka
  3. Sannan ka zabi jihar ka
  4. Zai kawo maka sunan jami’in da kuma lambarsa sai ka dauka.

Allah Ya Bada Sa’a.

Basheer Sharfadi

CEO research and awareness forum on internet Sharfadi.com

Email: info@sharfadi.com

WhatsApp: 09035830253

13-11-2018.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!