Ka Duba Yanzu: Second Batch Admission List Na FUD Duste

Home Admission Ka Duba Yanzu: Second Batch Admission List Na FUD Duste
Ka Duba Yanzu: Second Batch Admission List Na FUD Duste

Ka Duba Yanzu: Second Batch Admission List Na FUD Duste

A yau Litinin 15, October, 2018 aka saki zagaye na biyu na jerin sunayen daliban da suka samu nasarar samun gurbin karatu a jami’ar tarayya dake Dutsen jihar Jigawa.

Wannan list din kuma ya kunshi dukkan bangarorin ba kamar wancan na farko ba.

 

Shiga Nan Domin sauke Admission list din.

 

Allah ya bada sa’a.

Sharfadi.com tana yiwa dalibai fatan alkhairi.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!