Ka Duba Yanzu: An Saki First Batch Admission Na FUBK Birnin Kebbi

Home Admission Ka Duba Yanzu: An Saki First Batch Admission Na FUBK Birnin Kebbi
Ka Duba Yanzu: An Saki First Batch Admission Na FUBK Birnin Kebbi

Ka Duba Yanzu: An Saki First Batch Admission Na FUBK Birnin Kebbi

Ana sanar da daliban da suka nemi jami’ar tarayya dake Birnin Kebbi cewa an saki Admission List na farko na wannan shekarar, ga mai bukatar dubawa sai ya ziyarci makaranta ko kuma ya duba JAMB CAPS.

Ga daliban da sukayi nasara akwai tantancewa da za’a yi musu ranar Litinin 15, October, 2018 a harabar makaratar dake Kalgo, Bunza Road.

Ana bukatar suzo da Original na takardun makarantarsu, da certificates da kuma Jamb Result, Jamb Online Admission Letter, Hotuna Passport guda shida (6) da takardar shaidar zama dan karamar hukuma.

 

Allah ya bada sa’a.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!