NYSC Batch C 2018 Yadda Zaka Sauke Call Up Letter Dinka

Home News NYSC Batch C 2018 Yadda Zaka Sauke Call Up Letter Dinka
NYSC Batch C 2018 Yadda Zaka Sauke Call Up Letter Dinka

NYSC Batch C 2018 Yadda Za Kayi Printing Call Up Later Dinka

 

Mecece Call Up Letter?

Takardace da zakayi printing bayan kayi nasarar yin registration dinka tana zuwa kamar haka: Call-Up No: NYSC/UPP/2018/1975**

Me Yasa Bana Ganin Call Up Letter Dina?

Ba zaka ga Call Up Letter dinka ba matukar baka biya kudin registration ba, ko kuma registration dinka bai yi ba.

 

YADDA ZAKA DUBA CALL UP LETTER DINKA:

  1. ka ziyarci www.portal.nysc.org.ng
  2. Sai ka sanya emai da password dinka, wanda kayi amfani dasu yayin online registration.
  3. Bayan ka shiga sai ka danna “Print Call Up Letter”
  4. Call Up Letter din a PDF take zaka iya saukewa a waya ko a Computer

Yaushe ‘Yan Batch C Zasu Shiga Camp?

Ana sa ran shigarsu Camp ranar 19, October, 2018. idan an samu sauyi zamu sanar muku.

 

ME DAME CALL UP LETTER TA KUNSA?

1. Cikakken Sunan Mutum

2. Call Up Number

3. Jihar Da Mutum Yake

4. Jinsin Mutum

5. Makarantarsa

6. Course Din Da Yayi

7. Jihar Da Zaiyi Bautar Kasa

8. Ranar Da Zasu Fara

9. Adireshin Inda Camp dinsu yake

10. Officer In Charge dinsu.

 

Kaima kana iya aiko mana da rahoton halin da ilimi ke ciki a yankunanku da makarantarku ta hanyoyin da ake aiko mana sako, sai mun jiku.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!