Yadda Zaka Duba Sakamakon Jarabawar Science And Technical Kano JS/SS

Home Exam's Yadda Zaka Duba Sakamakon Jarabawar Science And Technical Kano JS/SS
Yadda Zaka Duba Sakamakon Jarabawar Science And Technical Kano JS/SS

A ranar 20, September, 2018 Hukumar makarantar Science And Technical Kano ta fitar da sakamakon jarabawar daliban dake neman shiga makarantar na wannan shekara, daliban karamar sakandire JS da kuma na babbar sakandire wato SS.

 

Yadda Ake Duba Sakamakon Jarabawar Shine:

  1. Da farko zaka ziyarci shafin makarantar mai adireshi kamar haka: www.stsbkano.ng
  2. Sai ka shiga “Application Portal”
  3. Ka shiga “Login”
  4. Sai ka saka “Username” da “Password” na dalibin
  5. Bayan ya bude zaka ga:
    1. print acknowledgement slip
    2. print exam result.
  6. Sai ka shiga “print exam result” kana shiga zaka ga sakamakon jarabawar dalibi ya bude.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!