Za’a Fara Tantance Sabbin Jami’an Road Safety 2018

Home News Za’a Fara Tantance Sabbin Jami’an Road Safety 2018
Za’a Fara Tantance Sabbin Jami’an Road Safety 2018

Hukumar kiyaye hadura ta kasa Federal Road Safety Corps (FRSC) ta sanar da cewa zata fara tantance sabbin jami’an ta.

Za’a fara wannan tantancewa ranar Litinin 24, zuwa Jumu’a 29, September, 2018

 

Ana bukatar wadanda suka nemi aiki da hukumar kan su duba email dinsu wanda suka nemi aika sakon neman aiki dashi, an tura musu da sakon inda za’a tan-tancesu, rana da lokaci.

 

Sannan kowa yayi printing sannan yaje da copy na Notification Slip da aka tura masa.

 

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!