Kayi Register Yanzu: Taron Horarwa Ga Matasa Masu Kananan Sana’a Masu Tasowa

Home Scholarships Kayi Register Yanzu: Taron Horarwa Ga Matasa Masu Kananan Sana’a Masu Tasowa
Kayi Register Yanzu: Taron Horarwa Ga Matasa Masu Kananan Sana’a Masu Tasowa

Taron bada horo ga matasa masu kananan sana’a masu tasowa domin tattauna matsaloli da kuma hanyoyin magancesu, domin bunkasa sana’o’in su wanda kungiyar Young Entrepreneurs of Nigeria take gabatarwa duk shekara.

Za’a gabatar da wannan taro a dukkan shiyoyi guda shida na wannan kasa.

  • Arewa Maso Yamma za’a yi a Kano, ranar 29th November 2018
  • Arewa Ta Tsakiya za’a yi a Jos, ranar 15th November, 2018
  • Arewa Maso Gabas za’a yi a Bauchi, ranar 22nd November 2018
  • Kudu Maso Yamma za’a yi a Lagos, ranar 6th December 2018
  • Kudu Maso Kudu za’a yi a Port-Harcourt, ranar 1st November 2018
  • Kudu Maso Gabas za’a yi a Owerri, ranar 8th November, 2018.

Domin yin register sai ka shiga: https://www.yen.org.ng/register2018.php

 

Allah Ya Bada Sa’a.

 

Basheer Sharfadi

11-09-2018.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!