Za’a Fara Rigister Jamb Cikin Watan October Mai Zuwa

Home Exam's Za’a Fara Rigister Jamb Cikin Watan October Mai Zuwa
Za’a Fara Rigister Jamb Cikin Watan October Mai Zuwa

Shugaban Hukumar Jamb Farfesa Ishaq oloyede ya tabbatar da cewa za’a fara sayar da forms din JAMB cikin watan October mai zuwa Farfesa Ishaq ya bayyana hakan ne yayin ganawarsa da manema labarai a garin Abeokuta.

Ya kara da cewa hukumar Jamb a yanzu ta samu karin kwarewa wajen yin ayyukanta fiye da sauran shekarun da ya gabata.

 

Sai dai bai bayyana kwanan watan da za’a fara sayar da form din ba, amman ya tabbatar da cewa za’a fara sayar da form din kafin 31 ga watan na October. sannan ya tabbatar da cewa Jarabawar ta bana ba zata ci karo da babban zaben kasa da za’a gudanar na shekara ta 2019 ba.

 

Basheer Sharfadi

CEO Sharfadi.com

 

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!