Kayi Apply Yanzu: Tallafin Karatu Na Gidauniyar Obama Foundation

Home Scholarships Kayi Apply Yanzu: Tallafin Karatu Na Gidauniyar Obama Foundation
Kayi Apply Yanzu: Tallafin Karatu Na Gidauniyar Obama Foundation

Gidauniyyar Bunkasa cigaban al’umma ta Obama Foundation a wannan shekarar ma tuni ta bude damar neman tallafin karatu wanda ake kira (Obama Foundation Fellow) wanda take daukan dalibai daga ko ina a Duniya suje suyi karatu na shekara biyu a bangarori daban-daban na ilimi.

 

ABUBUWAN DA YAKAMATA KA SANI DANGANE DA WANNAN SCHOLARSHIP:

  • Za’a rufe: 18, September 2018.
  • Tsawon Lokaci: Shekara biyu ne.
  • Kasa: Ko dan wace kasa a duniya yana da damar neman wannan tallafin.
  • Inda Mutum Zaiyi Karatu: Idan mutum yayi nasara to ana yin karatun ne a kasar Amurka.
  • Shekaru: Dole sai dan sama da shekaru 18.
  • Ana Bukatar Nutsatsen Mutum
  • Yare: Ana Bukatar Mutum Ya Zama Yana Jin Harshen Turanci Kuma Yana Iya Amfani Dashi.

 

Domin yin register sai ka shiga https://www.obama.org/fellowship/apply/

 

Video: Kalli Obama Cikin Video Lokacin Da Yake Sanar Da Wannan Gidauniya Tasa A Shekara 2017

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!