Kayi Apply Yanzu: Tallafin Karatu A Jami’ar Macquarie Ta Kasar Australia

Home Scholarships Kayi Apply Yanzu: Tallafin Karatu A Jami’ar Macquarie Ta Kasar Australia
Kayi Apply Yanzu: Tallafin Karatu A Jami’ar Macquarie Ta Kasar Australia

Tuni Jami’ar Macquarie ta kasar Australia ta bude damar bada tallafin karatu ga dalibai na wannan shekarar.

 

ABUBUWAN DA YAKAMATA KA SANI GAME DA WANNAN TALLAFIN KARATU:

 1. Za’a Rufe Ranar: 21, December 2018.
 2. Dole Sai International Student
 3. Bangarorin da zasu bayar sune:
  1. Arts Stream of Standard Foundation programs
  2. Science and Engineering Streams of Standard Foundation programs
  3. Arts Stream of Intensive programs
  4. Science and Engineering Streams of Intensive programs
  5. Diploma of Media and Communications
  6. Diploma of Engineering
  7. Diploma of Information Technology

WADANDA BASU DA DAMAR SAMUN WANNAN TALLAFIN KARATU:

 1. Dan Kasar Australia
 2. Dalibin da a yanzu yake jami’ar Macquarie
 3. Dalibin da yake kan cin gajiyar wani bangare na tallafin karatu da jami’ar ke bayarwa.

Domin yin register sai ka shiga https://www.mq.edu.au/study/international-students/scholarships/muis/apply

 

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!