Kayi Apply Yanzu: ASUU: BUK Tallafin Karatu (N50,000,00) Ga Dalibai Mabukata

Home Scholarships Kayi Apply Yanzu: ASUU: BUK Tallafin Karatu (N50,000,00) Ga Dalibai Mabukata
Kayi Apply Yanzu: ASUU: BUK Tallafin Karatu (N50,000,00) Ga Dalibai Mabukata

Kayi Apply Yanzu: ASUU: BUK Tallafin Karatu (N50,000,00) Ga Dalibai Mabukata

 

Kungiyar malaman jami’a ta kasa zata bayar da Tallafin karatu ga dalibai mabukata na jami’ar Bayero dake Kano, dalibai zasu amfana da tallafin kudi (N50,000,00).

 

Abubuwan Da Yakamata Mutum Ya Sani Game Da Wannan Tallafi:

 

  • Dole mutum ya kasance dalibi a jami’ar Bayero dake Kano, sannan ya zama yana da bukatar tallafin.
  • Sannan dalibi ya zamo mai kwazo a bangaren karatunsa.

3- Za’a rufe ranar jumu’a 14 September 2018

4- Za’a gabatar da jarabawar tantacewa ranar Litin 17 September 2018

 

Yadda Zaka Nema Shine:

  • Za kaje ka karbi form din a department dinka na makaranta
  • Sannan bayan ka cike form din zaka hada da takardarka ta registration (CRP) na semester din da ake ciki.
  • Copy din result dinka na wannan session din da na wanda ya gabata.
  • Hoto passport guda biyu
  • Bayan ka kammala cike form din zaka hadasu da wadannan takardun da hoton ka mayar dasu zuwa ga ofishin Kungiyar Malaman Jami’a na Kasa (ASUU) dake tsohuwar jami’ar Bayero.

 

Allah ya bada sa’a amin.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!