Kayi Apply Yanzu: Tallafin Karatu Na Kamfanin Facebook

Home Scholarships Kayi Apply Yanzu: Tallafin Karatu Na Kamfanin Facebook
Kayi Apply Yanzu: Tallafin Karatu Na Kamfanin Facebook

Ga daliban dake karatun degree na uku (PhD) a bangaren computer science, computer engineering, electrical engineering, system architecture, da sauran courses masu alaka da wannan ga dama ta samu daga kamfanin facebook damar daukar nauyin cigaba da karatu a kasar turai, musamman ga al’ummar mu na nan Africa.

 

  • Za’a rufe neman wannan tallafin karatu ranar: 12 October 2018
  • Ya Zama ka kammala Degree na biyu
  • Kana shekara ta daya ko ta biyu a Degree na uku

Domin yin register sai ka shiga https://research.fb.com/programs/emerging-scholars/

Domin karin haske zaka iya binsu ta shafinsu na facebook a https://research.fb.com/programs/emerging-scholars/

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!