Yadda Ake Duba Jamb Admission Status

Home Exam's Yadda Ake Duba Jamb Admission Status
Yadda Ake Duba Jamb Admission Status

Assalamu Alaikum yau za muyi magana akan yadda ake duba Jamb Admission Status

 

YADDA AKE YI SHINE:

 1. Da farku zaka ziyarci https://www.jamb.org.ng/efacility_/
 2. Sai ka sanya username da password sai ka danna “Login”
 3. Zaiyi loading zai bude maka, sai ka danna “Admission Status”
 4. Zai budo maka wani shafin sai ka zabi shekarar da kayi Jamb dinka, misali (2018)
 5. Sannan zasu baka wani wurin sai ka sanya lambarka ta Jamb
 6. Sai ka danna Check Admission Status”.

 

TA YAYA ZAKA GANE AN SAKI ADMISSION DINKA?

 1. Zaka ga “Congratulations”
 2. Sannan zaka ga cikakken sunan ka
 3. Da kuma makarantar da ka samu admission misali (Bayero University Kano)
 4. Sai kuma Department Bangaren da ka samu, course din da za kayi.
 5. Sai kuma tsawon shekarun da za kayi kana wannan course din misali zaka ga an rubuta shekara 4

Idan baka ga sunanka ba, ba haka yake nuna baka samu admission ba saboda har yanzu ba’a saki wasu sunayen ba.

Idan kayi nasara SHARFADI muna yi maka fatan alkhairi muna tayaka murna.

 

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!