Tallafin Cigaba Da Karatu Ga Dalibai ‘Yan Africa Zuwa Kasar Australia

Home Scholarships Tallafin Cigaba Da Karatu Ga Dalibai ‘Yan Africa Zuwa Kasar Australia
Tallafin Cigaba Da Karatu Ga Dalibai ‘Yan Africa Zuwa Kasar Australia

Gwamnatin kasar Australia ta fara bada dama ga dalibai ‘yan Africa da suke da sha’awar cigaba da karatu a kasa.

ABUBUWAN DA YAKAMATA KA SANI:

  • Za’a rufe wannan dama ranar 3rd December 2018
  • Dole sai dan Africa
  • Dalibin da ya kammala Degree na farko
  • Ya zama kana iya yin magana da turanci.

Domin yin Apply sai ka shiga http://www.australiaawardsafrica.org/awards/apply/

 

Ka turawa sauran ‘yan uwanka domin amfanuwarsu.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!