Kayi Apply Yanzu: Skusat Tallafin Karatu Na Kudi N300,000 Ga Dalibai

Home Scholarships Kayi Apply Yanzu: Skusat Tallafin Karatu Na Kudi N300,000 Ga Dalibai
Kayi Apply Yanzu: Skusat Tallafin Karatu Na Kudi N300,000 Ga Dalibai

Skusat tsari ne dake baiwa dalibai tallafin kudi domin cigaban karatunsu wanda kamfanin Langley Torrent yake shiryawa, inda suke shiryawa dalibai jarrabawa kuma duk wanda yayi nasara zai samu wannan kudi.

 

A wannna shekarar an shirya bada kudin tallafin kamar haka:

KUDI MAKI
N300,000 80% and above
N100,000 (70 – 79)%
N50,000 (65 – 69)%
N20,000 (62 – 64)%

 

Ga duk wanda yayi nasarar samun wadannan makin a wannan jarabawa ga kudin da zai samu.

 

Domin yin register kai tsaye sai ka shiga wannan link din http://www.skusat.com/apply-now/

Za’a rufe ranar 5 October 2018.

ABINDA YAKAMATA KA SANI:

  • Banda daliban da suke cikin shekarar karshe.
  • Za’a bukaci lambarka ta Jamb da Kuma registration number na makaranta
  • Ana sa ran baiwa dalibai guda 600 wannan tallafin
  • Akwai lambobi guda 8 wadanda sune PIN dinka da za’a tura maka cikin awa 24 bayan kayi apply
  • Jarrabawar za’a yita ne online.

Basheer Sharfadi

CEO Sharfadi.com

Call & WhatsApp: 09035830253

#BasheerSharfadi #Scholarship

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!