Kayi Apply Yanzu Tallafin Karatu Na Hukumar NITDA 2018-2019

Home Scholarships Kayi Apply Yanzu Tallafin Karatu Na Hukumar NITDA 2018-2019
Kayi Apply Yanzu Tallafin Karatu Na Hukumar NITDA 2018-2019

Tallafin Karatu Na National Information Technology Development Agency (NITDA) Shekarar 2018-2019

 

  • Hukumar tana bada tallafin karatu na PHD ga malaman jami’o’i, Polytechnic da Kwalejoiji a bangaren Computer da kuma Information Technology
  • Bangaren Degree kuma ana bukatar masu First Class ko second class (upper) a bangaren Computer ko Information technology.

Domin neman wannan scholarship sai shiga https://scholarship.nitda.gov.ng/ 

Note:

  • Za’a rufe nema ranar 11 October 2018
  • Idan dalibi yayi nasara akwai jarabawar Computer da za’a yi masa

Kayi Like Shafin Mu Na Facebook

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!