YADDA AKE DUBA SAKAMAKON JARABARWAR NECO

Home Exam's YADDA AKE DUBA SAKAMAKON JARABARWAR NECO
YADDA AKE DUBA SAKAMAKON JARABARWAR NECO

Taba Ka Lashe 008

Yadda Ake Duba Sakamakon Jarrabawar NECO

www.sharfadi.com

A yau Litinin 20-8-2018 Hukumar shirya Jarrabawar NECO ta fitar da sakamakon jarabarwar na wannan shekara.

Yadda Ake Duba Sakamakon Jarrabawar :

  1. Da farko zaka ziyarci shafin yanar gizo-gizo na hukumar, inda ake duba sakamakon mai adireshi kamar haka:
    http://www.mynecoexams.com/results/
  2. Bayan ka shiga zaka ga an rubuta “Result Checker” a kasa kuma akwai guraben da zaka cike kamar haka:
  3. Type: Nau’in Jarrabawar da kayi June July Ko November December da sauransu.
  4. Exam Year: ka zabi shekarar da kayi Jarrabawar.
  5. Pin: Lambobin dake jikin scratch card din ka.
  6. Exam No: Sai Ka Sanya Lambar Jarrabawarka, wajen saka lambar zaka fara sanya lambar cibiyar jarrabawarka (Exam Center) sannan sai ka sanya lambar jarrabawar a gaba.
  7. Daga nan sai ka danna “Check my result”.

Shikenan zaiyi loading sannan zai budo maka result dinka, zaka iya printing ko turawa zuwa email ko kuma screen shot (masu so a waya).

Note:
1. Ana samun scratch card na NECO a ofisoshin hukumar.
2. Ga masu matsala zasu iya tuntubar hukumar NECO kai tsaye ta waya akan lambobi kamar haka: 08069232760, 08052218069, 08052218070, 08126886938, 08126886939, 08189342653, 08189342754. Ana kira daga karfe 08:00 na safe zuwa 07:00 na yamma.
3. Zaku iya tuntubar su ta email a: neconigeria@yahoo.com, support@mynecoexams.com
4. Sannan zaku iya zuwa ofisoshin hukumar kai tsaye.

Domin samun sauran rubutuka masu alaka da wannan sai a ziyarci www.sharfadi.com

#BasheerSharfadi #NECO #Education #Nigeria #SSCE #SecondarySchool #Students

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!