YADDA AKE DUBA SAKAMAKON JARABAWAR JAMB

Home Exam's YADDA AKE DUBA SAKAMAKON JARABAWAR JAMB
YADDA AKE DUBA SAKAMAKON JARABAWAR JAMB

Taba Ka Lashe 006
YADDA AKE DUBA SAKAMAKON JARABAWAR JAMB

Sakamakon jarabawar jamb a bana shima akwai hanyoyi da ake dubawa kamar haka:

Ana aikawa mutim sakon SMS idan da lambar wayarka ce kayi register, idan kaga wannan sakon to sai kayi maza kaje kayi printing na sakamakon ka.

Yadda ake duba sakamakon shine:

  1. Ka ziyarci shafin jamb www.jamb.org.ng
  2. Sai kayi login zuwa profile dinka na jamb ta hanyar sanya email da password dinka
  3. Sai ka shiga inda aka rubuta “Check 2018 UTME Examination ResultsResults”
  4. Zai nuna maka sakamakon ka sai dai idan ba’a saki ba.

Hanya Mafi Sauki Wajen Duba Sakamakon Jamb:

  1. Ka shiga wannan link din http://www.jamb.org.ng/ResultChecker/CheckUTMEResults
  2. Ka saka reg number dinka sai ka danna “check my result”
  3. Zai nuna maka sakamakon ka sai dai idan ba’a saki ba.

Ga misalan hanyoyin da ake bi na a hotunan dake kasa.

Ina addu’ar Allah ya baiwa ‘yan uwan mu dalibai sa’a a wannan jarabawa.

Phone Number: 09035830253
Email: bjournalist55@hotmail.com
Facebook: www.facebook.com/journalistsharfadi
Twitter: www.twitter.com/bjournalist55
Instagram: Journalist55
Basheer Journalist Sharfadi
#BasheerSharfadi #Jamb

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!