YADDA AKE CIRAR SLIP DIN JAMB NA WANNAN SHEKARAR 2019

Home Exam's YADDA AKE CIRAR SLIP DIN JAMB NA WANNAN SHEKARAR 2019
YADDA AKE CIRAR SLIP DIN JAMB NA WANNAN SHEKARAR 2019

Taba Ka Lashe 005
YADDA AKE CIRAR SLIP DIN JAMB NA WANNAN SHEKARAR 2019

‘Yan uwa Assalamu Alaikum warahmatullah.

Idan kana bukatar cirar slip dinka na Jamb abune mai sauki ga kuma hanyoyin da zakabi:

1. Hanya ta farko: kaje email dinka sai ka sanya email da password zaka samu an turo maka sai ka sauke.
2. Hanya ta biyu: Kaje Jamb portal wato www.jamb.org.ng idan kaje zaka ga zabi kamar haka:

UTME 2018 Examination Slip
Check UTME Mock Result

sai ka dannan “UTME 2018 Examination Slip, zai budo maka sabon shafi inda zaka sanya Registration Number ko kuma email dinka, sannan ka danna ” Print Examination Slip” shikenan zai budo maka, ga misali nan a hotunan dake kasa.

Kayi subscribing dinmu ta email  domin samun rubutuka makamantan wannan.

Rubutuka Masu Alaka:

TAMBAYOYI DA AMSA DAGA LITTAFIN JAMB NA WANNAN SHEKARAR

LITTAFI KYAUTA GA DALIBAN DA ZASUYI JAMB A WANNAN SHEKARAR

ABINDA YASA DALINI ZAICI JAMB DA POST UTME AMMAN YA KASA CIN ZABE

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!