Vision And Mission

Home Sharfadi.com Vision And Mission
Vision And Mission

MANUFARMU: Muna so muga al’ummar ta hausawa ta samu karin wayewar kai tare da cin moriyar dukkannin damarmakin da yakmata ace mun samu, Mun kuduri aniyar ganin mun tallata damarmakin samun tallafin karatu na sana’o’i da makamantansu.

 

FATANMU: Muna so muga al’ummarmu ta zamo abar alfahari ta fannonin cigaba na rayuwa daban-daban, muna so muga ko wani bangare muna da wakilcin mutanen mu, masu kishin addinin mu da al’adar mu.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!