Sanarwar Gayyata Ta Musamman Daga Kamfanin Facebook

Home Jobs Sanarwar Gayyata Ta Musamman Daga Kamfanin Facebook
Sanarwar Gayyata Ta Musamman Daga Kamfanin Facebook

www.sharfadi.com

Yana Da Muhimmanci Musamman Ga ‘Yan Uwa Matasa Dake Social Media

Kamfanin #Facebook da hadin gwiwar kamfanin #Afrinolly sun shirya gabatar da taro na musamman a nan #Nigeria domin koyar da matasa sana’o’i wanda zasu dinga samun kudin shiga ta hanyar amfani da Social Media.

Za’a bada horo na musamman akai da kuma aikin Jarida da sauran bangarori masu alaka.

A Ina za’a yi wannan taro?

Za’a gabatar da wannan taro a garuruwan #Kano #Abuja #Lagos #Kaduna #Jos (sai mutum ya cike jihar da zaiyi).

Nawa Ne Kudin Da Zaka Biya?

Wannan horo kyautane babu ko sisin kwabo da zaka biya.

Yaushe Za’a Gabatar Da Wannan Taro?

Za’a fara gabatar da wannan taro a watan Satumba mai zuwa 2018.

Ta Yaya zan samu shiga cikin masu cin gajiyar wannan taro?

Zaka shiga wannan link dake kasa sai kayi Register bayan ka gama cikewa zasu aika maka da sako cikin sati biyu ta email dinka.

Allah Ya Bada Sa’a.

Dan uwa ka taimaka wajen isarwa sauran ‘yan uwa wannan sakon.

www.sharfadi.com
Email:info@sharfadi.com
Call & WhatsApp: 09035830253
#BasheerSharfadi

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!