About Us

About Us

WWW.EDU.SHARFADI.COM : Dandali ne da cibiyar bincike da wayar da kan al’umma akan yanar gizo-gizo ta Sharfadi.com ta samar domin kawowa al’umma sahihan labarai da rahotonni akan al’amura kamar haka:

  1. Harkar makarantu (Jami’o’i, Kwalejoji da Sakandire Da Kuma Firamare).
  2. Jarrabawa (Jamb, Post UTME, NECO, WAEC Da Sauransu).
  3. Rahotonni akan bada tallafin karatu.
  4. Rahotonni akan ayyukan yi ko tallafi kamar an fara diban ma’aikata a ma’aikatu kamfanunuwa da sauransu.

Wannan shine jigon muhimman abubuwan da wannan dandali ya tanadar, domin samun batutuwan wannan shafi zaka iya ziyartar wannan shafin ta adireshinsa kamar haka www.edu.sharfadi.com 

Ko ta facebook a shafin mu da zaku iya samu a http://facebook.com/sharfaditeam

Ko ta Twitter a http://twitter.com/bjournalist55

Mun Gode Sosai Da Goyon Bayan Da Muke Samu Daga Gareku.

 

#BasheerSharfadi

Email: admin@edu.sharfadi.com

Call & WhatsApp: 09035830253

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!