[Job] BBC Media Action na neman ma’aikata

[Job] BBC Media Action na neman ma’aikata

Gabatarwa: BBC Media Action sashe ne da hukumar yada labarai ta kasar Birtaniya (British Broadcasting Corporation BBC) ke dashi wanda ke aiki hadin gwiwa da kananan kafafan yada labarai, da kungiyoyin sa kai, masu zaman kansu, ko kuma gwamnatoci domin cimma muradan cigaban al’umma. BBC Media Action na aiki a kasashen duniya sama da guda 25. A yanzu haka dai...

An sanya ranar fara rubuta jarrabawar Jamb 2020

An sanya ranar fara rubuta jarrabawar Jamb 2020

Hukumar shirya jarrabawar Jamb UTME ta bayyana cewa za’a fara rubuta jarrabawar ta shekarar 2020 a ranar 14 ga watan Maris zuwa ranar 4 ga watan Afrilu na shekarar ta 2020. Shugaban hukumar shirya jarrabawar Jamb din ta kasa Farfesa Ishaq Oloyede ne ya bayyana hakan ga manema labarai a ranar Litinin dinnan jim kadan bayan gama ganawarsu da masu...

Kun san jami’ar gwamnati da ake samun Admission ba tare da Jamb ba?

Kun san jami’ar gwamnati da ake samun Admission ba tare da Jamb ba?

Mecece NOUN? National Open University (NOUN) wadda ake kira da jami’ar karatu daga gida, jami’a ce da gwamnatin tarayya ta samar domin baiwa dalibai damar yin karatu daga gida. Abun nufi dai duk inda kake a kasar nan zaka iya karatu a jami’ar, kana iya zabar irin abun da kake son nazarta wato Course sai kuma ka cike darusan tsangayar...

Shirin “Kwana Casa’in” na neman sabuwar jaruma

Shirin “Kwana Casa’in” na neman sabuwar jaruma

Gidan talabijin na Arewa 24 kafar yada labaran Hausa mafi yawan mabiya a duniya ta sanar da cewa tana neman sabuwar jaruma wadda zata taka rawa acikin fitaccen film din nan nata mai nisan zango wato “Kwana Casa’in”. Shirin “Kwana Casa’in” dai shiri ne da yake duba kan zamantakewar al’ummar mu, musamman a bangaren gudanar da mulki. Jarumar da Arewa...

Legal Kano ta fara sayar da form na NCE, Pre-NCE da Diploma

Legal Kano ta fara sayar da form na NCE, Pre-NCE da Diploma

Legal Kano ta fara sayar da form na NCE, Pre-NCE da Diploma Kwalejin shari’a ta Mallam Aminu Kano wato Legal (Aminu Kano College of Islamic and Legal Studies) tana sanar da daliban dake sha’awar karatun NCE, Pre-NCE da Diploma da Advance Diploma a makarantar cewa tuni aka riga aka fara siyar da form din shiga. Ga duk mai bukata sai...

An fara sayar da form din NCE, IJMB da Remedial na makarantar CAS Kano

An fara sayar da form din NCE, IJMB da Remedial na makarantar CAS Kano

Kwalejin ilimi da share fagen shiga jami’a ta Kano, wato College of Arts and Science and Remedial Studies Kano (CAS) tana sanar da al’umma cewa tuni ta fara sayar da form ga masu sha’awar fara karatu a makarantar na matakin NCE, da IJMB ko kuma Remedial. Yadda Ake Siyan Foam din shine: Ka ziyarci shafin makarantar na internet wato http://www.kasceps.edu.ng...

Jami’ar Maitama Sule ta fara sayar da form na IJMB 2019

Jami’ar Maitama Sule ta fara sayar da form na IJMB 2019

Jami’ar Maitama Sule ta fara sayar da form na IJMB 2019   Jami’ar Maitama Sule (North West) dake Kano, tana sanar da dalibai masu sha’awar karatun share fagen shiga jami’a a makarantar cewa tuni aka fara sayar da form, a bangarorin karatu kamar haka: Accounting Business Accounting Geography Accounting Sociology Accounting Economics, Additional Maths Accounting Economics, Government Accounting Economics, Sociology...

Hukumar zabe ta sanar da sakamakon zaben SUG na Jami’ar Bayero

Hukumar zabe ta sanar da sakamakon zaben SUG na Jami’ar Bayero

Hukumar zabe ta sanar da sakamakon zaben SUG na Jami’ar Bayero   BAYERO UNIVERSITY KANO INDEPENDENT ELECTORAL COMMISSION (BUKIECO) 2019/2020.   OFFICIAL PRESS RELEASE: The results for the just concluded SUG-BUK 2019/2020 elections. Food Director Kisma (unopposed) ✔ Sales Director Barnawa 2838 Gote 2878 ✔ Joshua Isah (comr isah j) 1619   Sport Director Abdullahi Ibrahim (1 miller) 4105 ✔ Bashir Umar musa...

[Da dumi-duminsa] SUBEB ta dage jarrabawar masu neman aikin koyarwa da ta shirya gobe Laraba

[Da dumi-duminsa] SUBEB ta dage jarrabawar masu neman aikin koyarwa da ta shirya gobe Laraba

[Da dumi-duminsa] SUBEB ta dage jarrabawar masu neman aikin koyarwa da ta shirya gobe Laraba Hukumar ilimi bai daya ta jihar Kano wato SUBEB na sanar da daukacin wadanda suka nemi aikin koyarwa karkashin hukumar cewa, hukumar ta dage gabatar da jarrabawar data shirya musu a gobe Laraba sakamakon yawan mutanen da suka nemi a daukesu aikin na koyarwa. A...

error: Content is protected !!